iqna

IQNA

kalaman batunci
Tehran (IQNA) Ministan harkokin cikin gida na Turkiyya ya sanar da cewa: An kama wasu matasa biyu, wadanda fitar da bidiyonsu na cin mutuncin kur'ani da kona shi ya haifar da fushin jama'a.
Lambar Labari: 3487957    Ranar Watsawa : 2022/10/04

Tehran (IQNA) Bayan cin mutuncin da Navin Kumar Jindal kakakin jam'iyyar masu tsattsauran ra'ayi "Bharatiya Janata" a matsayin jam'iyyar da ke mulkin Indiya ya yi ga Manzon Allah (SAW) da karuwar zanga-zangar, jam'iyyar ta fitar da sanarwar dakatar da shi daga aiki. ofishi.
Lambar Labari: 3487381    Ranar Watsawa : 2022/06/05

Tehran (IQNA) Hukumar FBI ta Amurka na neman mutumin da ya cinna wa wani masallaci wuta da kuma cibiyar Musulunci ta New Mexico a lokuta daban-daban.
Lambar Labari: 3486663    Ranar Watsawa : 2021/12/09

Tehran (IQNA) Boris Johnson Firayi ministan kasar Burtaniya ya bayyana nadama kan yin kalaman batunci a kan addinin muslunci a baya.
Lambar Labari: 3485956    Ranar Watsawa : 2021/05/27

Tehran (IQNA) musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suna ci gaba da nuna rashin amincewa da kalaman batunci a kan addinin musulunci da shugaban Faransa ke yi.
Lambar Labari: 3485319    Ranar Watsawa : 2020/10/29

Bangaren kasa da kasa, a cikin wata wasika da aka aike zuwa ga masallacin nrbar a jahar Michigan an yi barazanar yin kisan kiyashi a mulkin Donald Trump kan masallata irin na Hitler.
Lambar Labari: 3480993    Ranar Watsawa : 2016/12/01

Bangaren kasa da kasa, masu kula da shafin yanar gizo na Donald Trump zabebben shugaban kasar Amurka sun cire irin kalaman batunci n da ya rika yi a kan musulmi daga shafin nasa.
Lambar Labari: 3480925    Ranar Watsawa : 2016/11/10